Connect with us

News

Bello Turji Ya Saki Wanda Aka Sace

Published

on

Shahararren Dan fashin Daji, Bello Turji Ya sake mutanen da ya sace masu yawa.

wannan  ya faru ne bayan wasu rahotanni da suke nuna alamar cewa Turji yana neman yin Sulhu da Gwamnati

Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *