Connect with us

News

💞Yan tagwaye sun auri ‘yan tagwaye a Katsina .

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

An daura auren mawakan Hausa Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu Bawa a Dutsin-Ma jihar Katsina ranar Asabar.
Allah ba da zaman lafiya.

Share
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Advertisement