Connect with us

News

Gwamnati za ta da kaddamar da tsarin sufurin ta – KAROTA

Published

on

Daga yasiY sani Abdullah

 

 

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kaddamar da sabon tsarin sufuri, domin yin jigilar al’ummar jihar baki daya.

Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai, dangane da yajin aikin da masu baburan Adaidaita sahu su ka tafi a jihar.

Ya ce”Gwamnati za ta za ta fitar da sabon tsare-tsaren ne, saboda mu na son a duba yadda tafiyar da harkokin baki daya kamar yadda a ke yi a yanzu. Tuni dai shirye-shirye sun kai ga samar da ababen hawa a jihar.

Ya ce”Gwamnati za ta za ta fitar da sabon tsare-tsaren ne, saboda mu na son a duba yadda tafiyar da harkokin baki daya kamar yadda a ke yi a yanzu. Tuni dai shirye-shirye sun kai ga samar da ababen hawa a jihar.

Batun yajin aiki kuwa ya ce,“Duk da haka, ba su da wani hurumi da za su ce mini kar in nemi bayaninsu, kuma kar in kama su da daukar matakin da ya dace a kansu,” inji shi. Gwamnati ta damu da tsaro ba, wai batun shiga ba ne kawai kamar yadda su ke tunani.

“Wasu daga lissafin suna ci gaba da aikata ayyukan tare da masu baburan, ba sa son yin rajista,” in ji Baffa.

Ya kuma ce Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci wasu da ta taimaka wa wadanda ‘yan baranda su ka lalata babura uku a lokacin da suka yanke shawarar kin shiga yajin aikin.

Share
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Advertisement