Connect with us

News

‘Mutum 6 sun mutu a gobara 114 da aka yi a Kaduna a watan Janairu kadai’

Published

on

Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan

Hukumar kashe gobara ta Kaduna da ke arewacin Najeriya ta ce mutum shida ne suka mutu a gobara 114 da aka yi a jihar a yankuna uku kacal.

Jaridar TheNation ta ruwaito cewa daraktan hukumar Mista Paul Aboi, Director, ya bayyana hakan a wata zantawa da ya yi da manema labarai a Kaduna.

Ya ce an samu gobarar ne a yankunan Kaduna da Zaria da kuma Kafanchan.

Advertisement

Aboi ya ce hukumarsu ta ceto mutane huduwadanda ba su jikkata ba, yayin da mutum 8 suka jikkata sakamakon gobarar.

“Hukumar ta ceto dukiyar da ta kai darajar biliyan 4,3, yayin da dukiyar da aka yi asara ta kai darajar miliyan 785 a cikin wata guda, in ji shi.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply