Connect with us

News

Kasar nan Ce Kan Gaba A Bangaren Masu Zaman Kashe Wando A Duniya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Kasar nan ce ke kan gaba a jerin kasashen da suka fi fama da matsalar rashin aikin yi, kamar yadda wata kididdiga ta duniya da aka fitar ta baiyana.

Najeriya ce ke kan gaba da kashi 33 da digo 3 cikin 100 a bangaren masu zaman kashe wando sai kuma kasar Afirka ta Kudu dake da kashi 32 da digo 9 cikin 100 yayin da Iran ked a kashi 15 da digo 55 cikin 100.

Advertisement

Sojojin Jumhuriyar Nijar sun naɗa sabon Firaminista

Rahoton ya ce mafi karancin marasa aikin yi sune suke a kasashe kamar Qatar da Cambodia sai kuma, jamhuriyar Nijar

A cewar Hukumar Kididdiga ta Kasa, yawan marasa aikin yi a Najeriya ya karu zuwa kashi 33 da digo 30 a rubu’i na hudu na shekarar 2020

 

Advertisement
Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *