Connect with us

Sport

Dan wasa Victor Oshimhen Ba Na Sayarwa Ba Ne–Napoli

Published

on

Victor Osimhen

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Dan wasa Victor Osimhen ba na siyarwa bane kamar yadda Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Aurelio de Laurentiis, ya sake nanata hakan a ranar Alhamis bayan matsin lamba da wasu manyan kungiyoyi suka yi na sayen dan wasan na Super Eagles.

Idan ba’a manta ba an rika danganta dan wasa Osimhen da komawa kungiyar Al Hila ta Saudiya bayan da Man United da Chelsea da Bayern Munich da PSG suka fara nuna sha’awar sayan shi.

Gwamnatin Jahar Kano Ta Soke Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu

Sai dai a halin yanzu shugaban kungiyar ya ce babu wannan magana.

Share
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Advertisement