Connect with us

News

Najeriya ce kasa ta biyu da ke fama da matsalar karancin abinci mai gina jiki—-USAID

Published

on

Karancin abinci mai gina jiki.

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Hukumar ci gaban kasa da kasa ta Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta biyu a duniya da ta fi fama da matsalar karancin abinci mai gina jiki.

Daraktar Hukumar taAnne Patterson, ce ta bayyana hakan, a ranar Laraba, a wajen bikin baje kolin kayayyakin abinci da aka yi a Abuja.

Advertisement

Ƴan bindiga na shirin kai hari kan Jirgin ƙasan Kaduna-Abuja nan ba da jimawa ba” ~ DSS

Patterson ya bayyana cewa, yawaitar rashin abinci mai gina jiki ga yaran Najeriya ya karu daga kashi bakwai zuwa kashi 12 cikin 100 a cikin shekaru biyar da suka wuce.

“Wannan na nufin Najeriya ce kasa ta biyu da ta fi fama da matsalar rashin abinci mai gina jiki. Kashi 2.8 cikin 100 n

Patterson ya ce gwamnatin Amurka tana yunƙurin ƙarfafa dangantakarta da kamfanoni masu zaman kansu waɗanda ke magance matsalar rashin abinci mai gina jiki.

Advertisement

Babban sakatare na ma’aikatar kudi, kasafi da tsare-tsare, Nebeolisa Anako, ya ce rashin abinci mai gina jiki babbar matsala ce da ke bukatar hada kai don magance matsalar.

 

 

Advertisement

Punch

Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *