Connect with us

News

zabtarewar kasa na barazana ga rayuwar al’ummar Jigawa

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Zaizayar kasa na barazanar korar al’ummar da ke Karamar Hukumar Garki a Jihar Jigawa.

Malam Musa, wani mazaunin garin ya shaidawa Jaridar DAILY POST cewa sama da shekaru 40 garin yana cikin barazanar zabtarewar kasa sakamakon zaizayar kasa.

Advertisement

A cewarsa, “yanayin na kara fadada a lokacin damina kuma ya yi sanadiyar kashe gonaki da dama.

Rahotanni na nuni da cewa sun  cikin hadarin rasa gidajenmu da filayen noma idan ba a dauki matakin gaggawa ba

Musa ya bukaci gwamnatoci a dukkan matakai da su gaggauta ceto mazauna yankin daga asarar gidajensu.

Advertisement

Shugaban kwamitin majalisar dattawa a kan FERMA, Sanata Babangida Hussaini tun da farko a lokacin da yake duba yankin, ya ce tuni gwamnati ta samar da injina don magance matsalar.

 

Advertisement
Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *