Connect with us

News

Faraministan ƙasar Indiya ya gayyaci Tarayyar Afrika (AU) ta zama mamba a G20

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

A yau ne ake buɗe sabon babban ɗakin taron da aka gina a birnin Delhi na taron manyan ƙasashe masu ƙarfin tattalin arziƙi na G20, wanda a bana ƙasar Indiya ke karɓar baƙunci, sai dai biyu daga cikin ƙasashen da ke sahun gaba wato Rasha da China har yanzu ba su halarci taron ba.

Advertisement

Wani labarin kuma Gwamnatin Jahar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane 8 a hatsarin kwalekwale. 

Gwamnan jahar Ondo, Rotimi Akeredolu ya dawo gida Najeriya bayan dogon hutun da ya dauka domin duba lafiyarsa a kasar Jamus.

Gwamnan ya bar Najeriya watanni ukku da suka gabata domin duba lafiyarsa a kasar ta Jamus.

Advertisement

Shugaban masu rinjaye a zauren majalisar dokokin jihar Ondo, Wole Ogunmolasuyi, wanda ya tabbatar da dawowar gwamnan ga wakilinmu, Ya ce a yanzu haka gwamnan yana gidansa dake birnin Badun.

Kazalika maid akin gwamnan, Uwargida Betty ta tabbatar da dawowar mai gidan nata a shafinta na X, inda ta wallafa hotonsa a cikin jirgin sama.

 

Advertisement

Saidai Firaministan Indiya, Narendra Modi ya buƙaci gayyatar ƙungiyar Tarayyar Afirka wato AU domin shiga cikinsu su tashi daga G20 zuwa G21. Akan haka, mambobi da dama sun amince da sanya AU ɗin a wannan ƙungiya tun gabanin taron.

Gwamnatin Jahar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane 8 a hatsarin kwalekwale. 

Kamar yadda ake gani wannan wani mataki da Faraministan ya ɗauka domin yunƙurin mayar da Indiya muryar kudancin duniya.

Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *