Connect with us

Opinion

Yakamata Farashin Shinkafa Ya Daidaita Da Albashin Karamin Ma,aikaci A Mataki na Jiha

Published

on

DAGA COMR. IBRAHIM ALI IBRAHIM ( ABBA ALRA-IWAS )

DAGA COMR. IBRAHIM ALI IBRAHIM ( ABBA ALRA-IWAS )

 

Gwamnoni ya kamata su tashi tsaye wajen nemawa alummar da su ke mulka yanci.

Advertisement

Tsadar kayan masarufi tayi tsamari a jahohin Najeriya dan harma ta kai gacin da mu tane suna iya gujewa yan” uwan su saboda ba su da abun da zasu iya  basu.

Awani bangarema matsalar tsadar kayan masarufi tafi kowace irin matsala saurin raba aure tare da matsantawa matayen da ke cikin gidajan auren su sannan kuma rashin samar da wadatancen abinci a waje magidanta ga iyalan su yana jefa alumma cikin munmunar matsala saboda duk uban da baya iya samarwarwa da  iyalan sa wadatancen abincin da za su ci to bai iya juya su ba wajen sa su ko ya hana su abun da sukai niyaryi .

Wanda hakan ne kuma ya ke jefa mu cikin wani hali saboda duk irin halin da su ke da shi sai sun shafawa wanda bai dashi idan ma baka makotace su ba toh hakan bawai yana nufin ka shaba sakamakon duk sanda irin wadannan yara su ka samu dama ta KASUWANCI KO MULKI

Advertisement

Za kaga suma ba za su taba tausayawa kowaba sakamakon lokacin da su ke bukatar tausayi suma babu wanda ya tausaya mu su, duba da wannan dalilin mu ke kira ga shuwagabannin mu musammam ma Gwamnoni da su yi duba na tsanaki wajen ganin sun daidaita al,amura dangane da farashin kayan abici dama sauran kayayyaki na amfanin al,umma domin nemana goben mu.

Allah ubangiji kai mana maganin wanda yake da sahannu wajen jefamu cikin wannan tsadar rayuwar kuma Allah ka karyarmana da komai da komai idan kuma sun karye Allah ka hore mana abun siye Dan Isar Manzon Allah S W A.

 

Advertisement

DAGA COMR. IBRAHIM ALI IBRAHIM ( ABBA ALRA-IWAS )

 

Advertisement
Share
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *