Connect with us

News

Tsohon Mataimakin Gwamnan Kwara ya rasu yana da shekara 74

Published

on

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kwara Peter Kisira
Spread the love

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

An bayyana rasuwar tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kwara Peter Kisira.

Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da rasuwar marigayin cikin rasanarwar da ta fitar da safiyar Asabar ta bakin Babban Sakataren Yaɗa Labarai, Rafiu Ajakaye.

Advertisement

Marigayin ya bar duniya yana da shekara 74.

Babbar Magana: Hukumar Hisba Na Shirin Daura Auren  Dan China Bayan Ya Dirkawa Yarinyar Cikin Wata Shida A Kano

Kisira ya yi mataimakin Gwamnan Jihar ne a zamanin Gwamna Alhaji Abdulfattah Ahmed, daga watan Mayun 2011 zuwa Mayun 2019.

Tuni dai Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tare da miƙa ta’aziyya ga ‘yan uwan mamacin.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply