Connect with us

News

Jaridar Inda Ranka ta taya Babban Editan ta murnar cika shekara 25

Published

on

Spread the love

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA masu Jaridar Inda Ranka ya taya Babban Editan Jaridar Yasir Sani Abdullahi Abdullahi murnar zagayowar ranar haihuwar sa, inda ya cika shekara 25 a duniya.

Hakan na kunshe ne ta cikin wata Sanarwa da Shugaban kamfanin Kabiru Basiru Fulatan ya sanyawa hannu a Ranar talata, Fulatan ya yaba wa Sani Abdullahi yadda ya faro aikin jarida sa tun daga mataimaki na musamman zuwa babban edita.

Advertisement

‘Yan Bindiga Sun Firgita Masu Sallar Tahajjud Lokacin Da Suka Kai Wani Hari Garin Gusau

Shugaba Fulatan, a cikin sanarwar, ya yi wa Sani Abdullahi fatan nasara a fanin aikin sa na yau da kullum

Shugaban ya kuma yi wa Editan fatan karin shekaru masu albarka cikin koshin lafiya.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply